SiyasaHare-haren ta'addanci sun karu a MasarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare/PAW08/20/2015August 20, 2015Kungiyar IS ta dauki alhakin tayar da bama-bamai a dab da ofishin jami'an leken asirin Masar da kuma wata kotu. Harin da- ya zuwa yanzu-mahukunta suka ce ya jikkata a kalla mutane 29.https://p.dw.com/p/1GJ2CTalla