1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hari ya halaka mutane da dama a Jamhuriyar Nijar

Issoufou MamaneNovember 17, 2021

'Yan bindiga da ba a tantance ba sun halaka kimanin mutane 25 a yankin kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar kusa da iyaka da kasar Mali.

https://p.dw.com/p/437NM