Harin ta'addanci a jirgin kasa a JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSulaiman Babayo07/19/2016July 19, 2016Mahukuntan kasar Jamus sun tabbatar da mutuwar wani mahari da ya kai hari da gatari kan fasinojoji a tashar jiragen kasa da ke Jihar Bavaria a kudancin kasar.https://p.dw.com/p/1JRQoTalla