A cikin shirin za a ji wata 'yar asalin Senegal da Faransa ta kasance mace ta farko bakar fata me shirya fim da ta bayyana a yi gogayya da ita a gasar nuna fina-finai ta Cannes Film Festival. A Nijar wata matashiya ce ta rungumi sana'ar sarrafa nama.