1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Himma dai Matasa: 07.07.2021

Abdourahamane Hassane LMJ
July 6, 2021

Sannu a hankali, matasa a nahiyar Afirka na kokari gaya wajen samun sana'o'in dogaro da kansu, maimakon dogaro da aikin gwamnati ko na kamfani. Shirin Himma dai Matasa, na karfafa gwiwar irin wadannan matasa ta hanyar zakulo su da tattaunawa da su.

https://p.dw.com/p/3w7iv