1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

March 17, 2021

Shirin Himma dai Matsa dai na zakulo matasa ne daga nahiyar Afirka, wadanda suka yi fice a fannin rungumi sana'o'i domin su dogara da kansu ba sai sun jira aikin gwamnati ko na kamfani ba.

https://p.dw.com/p/3qkTf