1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Himma dai Matasa: 30.06.2021

June 30, 2021

Matasan Afirka na taka rawa wajen samar da ayyukan yi, ta hanyar rungumar sana'o'in dogaro da kai. Su kan dai koyar tare da daukar 'yan uwansu matasa sana'ar da suke yi.

https://p.dw.com/p/3vkbp