Kyamar Yahudawa na zuwa ta sigogi da dama. Wasu ma ba a iya fahimtarsu a matsayin nuna kyama. Za ka iya fadar kalmar kyamar Yahudawa, ba tare da ka sani ba. A ina nuan adawa kan tsarin gwamnatin Isra'ila ya tsaya, kuma daga ina kalaman kyamar Yahudawa ya fara?