SiyasaIsra'ila da Falasdinu yarjejeniyar Oslo ta gazaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu Usman09/13/2018September 13, 2018Shekaru 25 bayan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Falasdinawa da Isra'ila, yarjenjeniyar da aka sani da "Kudurin Oslo", wacce aka amince a samar da kasashe biyu da ke makotan juna tsakanin Isra'ila da Falasdinu.https://p.dw.com/p/34oLwTalla