1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojojin Isra'ila sun kai hari a Nablus

Abdourahamane Hassane
February 22, 2023

Rundunar sojojin Isra'ila ta kai wani sumame a Nablus da ke a arewacin Gabar Kogin Jordan da ke a karkashin mamayar Isra'ila.

https://p.dw.com/p/4Npss
Palästinensische Sicherheitskräfte in Gefecht mit Demonstranten in Nablus
Hoto: Nasser Ishtayeh/ZUMA Wire/IMAGO

Sojojin Isra'ila sun kashe Falasdinawa shida kana suka raunana wasu fiye da 50.Kusan shekara guda ke'nan da dakarun Isra'ilar ke matsa kaimi da hare-hare a matsayin na yaki da ta'addanci a yankin arewacin Gabar Kogin Jordan,musamman ma a garuruwan Nablus da Jenin,tungar kungiyoyin Falasdinawa masu dauke da makamai.