SiyasaJam'iyyun adawan Isra'ila sun bukaci a kafa kasar FalasdinuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu/M M T05/30/2017May 30, 2017A wani abu da ke tabbatar cewa ba dukan Yahudawa ne ke goyon bayan gallazawa Falasdinawa, wasu fitattun 'yan kasar Isra'ila sun yi gangamin neman a bai wa Falasdinawa yancin kasarsu mai makobtaka da Isra'ila don samar da zaman lafiya mai dorewa.https://p.dw.com/p/2doaHTalla