An shawarci kasashen Sudan game da yankin Abyei
February 10, 2019Talla
Majalisar Dinkin Duniya na gudanar da bincike game da musabbabin hatsarin jirgin dauke da fasinjojin kasar Habasha a yankin da ake rikici tun bayan da Sudan ta Kudu ta samu yanci a shekara ta 2011, hukumar tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya ta jima da tsoratar da yadda matsalolin tsaro ke barazana ga zaman lafiya bayan jan hankalin kasashen biyu su waraware danbarwar da ke tsakaninsu game da wannan yanki.