SiyasaTurai na bukatar kara hada kaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal YB09/12/2018September 12, 2018A wani jawabi da ya yi a Majalisar Turai da ke birnin Strassburg, Shugaban Hukumar Tarayyar Turai Jean-Claude Juncker, ya ce dole ne nahiyar Turai ta dage ta zama tsintsiya madaurinki daya don zama babbar daular duniya.https://p.dw.com/p/34kvMTalla