SiyasaKalubale bayan haramta zanga-zanga a AbujaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris MAB07/18/2019July 18, 2019Matakin da rundunar ‘yan sandan Najeriya ta dauka na hana masu zanga-zanga tsayawa a dandalin ‘yanci na birnin Abuja ya haifar da mayar da martani duba da halarcin da tsarin mulki ya bai wa al'umma a kan wannan batu.https://p.dw.com/p/3MGccTalla