Bayan janye dokokin annobar Corona, a wannan shekara maniyata daga kasashe da dama sun fuskanci kalubale a yayin aikin hajjin wannan shekara ciki har da na dawo da maniyata daga Saudiyya, bayan wasu masu yawa da suka kasa tafiya. Saurari shirin Darasin Rayuwa na wannan mako