Kamfanin Facebook ya samar da dabarun hana magudin zabe
January 28, 2019Talla
Kamfanin ya yi hakan ne don kawar da duk wani yunkuri na yin katsalandan a harkokin zabe musanman na nahiyar Turai.Manhajoji za su tabbatar da adalci na yadda ake talata 'yan takara ba tare da nuna bangaranci ba. Wannan ya biyo bayan zargin kamfanin na bai wa wasu hade-haden manhajoji, bayanan masu anfani da shafukan na facebook inda suke hana wasu.