SiyasaKariya ga mata a manyan makarantun NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris11/07/2019November 7, 2019A Najeriya shirin doka na majalisar datawa kan samar da daurin shekaru 14 ga duk wanda aka samu da cin zarafin mata a manyan makarantu da samar da kariya ga alkalai da ma'aikatan shari'a saboda matsalar garkuwa da jama'a.https://p.dw.com/p/3ScsOTalla