Kasashen kusa da tafkin Chadi sun yi taro kan tsaro
Uwais(HON) InternetOctober 13, 2014
Ministocin kasashe biyar masu makwabtaka da Najeriya kusa da tafkin Chadi sun yi taro domin nazarin matakan tsaro a tsakaninsu da hanyoyin yaki da kungiyar Boko Haram.