1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

kawancen masu mulki sun yi nasara a zaben Senegal

Abdul-raheem Hassan
August 1, 2017

Kawancan jam'iyyun da ke mulki sun lashe zaben 'yan majalisun dokokin Senegal da gagarimin rinjaye.

https://p.dw.com/p/2hWH6