Kawo sauyi a rayuwar Zabiya a TanzaniyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane / LMJ09/07/2015September 7, 2015Rayuwar Zabiya a Tanzaniya na cikin hadarin fuskantar kisa saboda canfi da bokaye ke yi na cewar ana iya yin amfani da sassan jikinsu domin yin arziki.https://p.dw.com/p/1GSDWTalla