SiyasaRashin tsaro na sanya fargaba a KenyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMichael Oti ZAK/LMJ07/11/2019July 11, 2019A Kenya matsalar rashin tsaro sakamakon hare-hare da ake fuskanta a baya-bayan nan, ya janyo fargaba ga masu yawon bude idanu musamman a Mombasa da ke zaman cibiyar yawon bude idanu a kasar. https://p.dw.com/p/3LvnjTalla