SiyasaKo ECOWAS za ta yi nasarar yin kudin bai daya?To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane06/28/2019June 28, 2019Shugabannin kasashen yankin yammacin Afirka na shirin yanke hukuncin karshe game da yiwuwar gammaya ta kudade a tsakanin kasashen yankin 15,Sai dai da alama akwai rashin fahimtar juna tsakanin shugabannin. https://p.dw.com/p/3LIudTalla