1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kotu ta yanke wa Habre hukunci rai da rai

Gazali Mahman AbdouMay 30, 2016

Kotun musamman ta Afrika mai cibiya a birnin Dakar na Senegal ta yanke hukuncin zaman kason rai da rai ga tsohon shugaban Chadi Hissene Habre, bayan da ta same shi da laifukan da suka hada da na keta hakin dan Adam.

https://p.dw.com/p/1IxMy