Kungiyar Mujao tace ita ta kashe sojojin Nijar a MaliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBoukari(HON)10/06/2014October 6, 2014Daya daga cikin jagororin 'yan jihadin Mali, na kusa da kungiyar Mujao, ya dauki nauyin Kai harin da yayi sanadiyyar mutuwar sojojin Nijar a arewacin kasar Malihttps://p.dw.com/p/1DRDmTalla