Shirin Lafiya Jari na wannan karo ya dubi girman matsalar da ke haifa da larurar zuciya ne da kan addabi kananan yara a Jamhuriyar Nijar a baya-bayan nan da kuma yadda hukumomin kiwon lafiya na kasar ke tunkarar wannan matsala a bisa tallafin likitoci daga kasar faransa.