1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

EU na kokarin magance kwararar bakin haure

Lateefa Mustapha Ja'afarSeptember 8, 2015

Kungiyar Tarayyar Turai ta EU ta fara tunanin tattaunawa da shugabannin kasashen Sudan da Iritiriya domin maganace matsalar bakin haure daga Afirka.

https://p.dw.com/p/1GTA0