1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Magance matsalar tsaro a Jihar Zamfara da ke Najeriya

Jargaba(HON)InternetDecember 26, 2018

A Najeriya sakamakon tabarbarewar tsaro a jihar Zamfara da ke arewa maso yammaci shugaban kasa Mahammadu Bahari ya umarci hafsan sojojin sama da ministan cikin gida suje jihar saboda dakile asarar da rayuka da dukiyoyi.

https://p.dw.com/p/3AetB