SiyasaTsugune ba ta kare ba a Sudan ta KuduTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUmaru Aliyu/ YB08/17/2015August 17, 2015Shugabannin gwamnati da na 'yan tawaye na Sudan ta Kudu wato Salva Kiir da Riek Machar sun tashi hannu riga a taron sansantawa na neman sulhu da aka gudanar a birnin Addis Ababa na Habasha.https://p.dw.com/p/1GGtCTalla