SiyasaMakomar 'yan gudun hijira daga Libiya a gida NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMansur Bala Bello01/12/2018January 12, 2018Wani dan gudun hijrar dan asalin jihar Edo da aka dawo da shi daga Libiya ya ce wasu 'yan Najeriya sun siyar da shi a kan Naira 150,000 a Libiya kafin daga bisani ya samu kansa bayan da mahaifiyarsa ta biya diyya.https://p.dw.com/p/2qmPmTalla