1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Marokko: Hange a kan makomar makamashi

November 18, 2016

Marokko da ke karbar bakoncin taron duniya kan canjin yanayi ta kasance a sahun gaba wajen amincewa da yarjejeniyar canjin yanayi ta birnin Paris bayan ta gina wata katafariyar cibiyar samar da makamashi ta hanyar hasken rana.

https://p.dw.com/p/2SsMw