1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martani bayan hambarar da al-Bashir na Sudan

Gazali Abdou Tasawa YB
April 11, 2019

Amirka da Faransa da Jamus da Birtaniya da Beljiyam da Poland daga nasu bangare sun kira zuwa taron gaggawa na kwamitin tsaro na MDD domin nazarin halin da ake ciki a kasar ta Sudan.

https://p.dw.com/p/3GdWC