1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Maryam Laushi-Birnin Abuja, abin alfahari!

Gwendolin Hilse ZU/AS/MNA
September 29, 2020

Abuja shelkwatar Najeriya na cikin biranen duniya masu bunkasa cikin hanzari. Birnin ya zama tamkar matattarar 'yan fafutuka da 'yan siyasa. 'Yar fafutuka Maryam Laushi ta nuna wa DW yadda wannan birni yake.

https://p.dw.com/p/3jBdF