1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masu zuwa sayayya da kekuna a kasar Sudan

January 2, 2017

Wannan mutumin da dan uwansa na tafiya yini biyu domin sayan kofi da lemon, sannan kuma su kan tsallaka kan iyakar Sudan da Sudan ta Kudu da ke da hadarin gaske cikin harkokinsu na kasuwanci.

https://p.dw.com/p/2V8gt