Mata masu bada taimako a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoullaye Maman Amadou09/13/2016September 13, 2016Wata kungiya ta mata zalla ta kafa gidauniyar tattara kayan agaji don tallafawa mata da yara kanana a yankin Diffa musamman yan gudun hijira da ma wadanda matsalar Boko Haram ta shafahttps://p.dw.com/p/1K1SDTalla