SiyasaMataimaki na hudu ya jagoranci zaman majalisar dokokin NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa daga Niamey10/01/2014October 1, 2014'Yan majalisa daga bangaren Hama Amadou sun kauracewa taron majalisar kan kasafin kudin kasar ta Nijar saboda a cewar su zaman ya sabawa doka.https://p.dw.com/p/1DOQoTalla