Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta daure wasu mabarata 'yan kasarta da ta kwaso daga kasar Senegal. A cikin wannan bidiyon DW Hausa ta ziyarci matan wadannan mabarata da ke rayuwa a kauyukan kasar don jin yadda suke rayuwa ba tare da mazajensu da hukumomi ke tsare da su ba.