SiyasaMDD: Karin haske kan kujerar dindindinTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo AS07/10/2018July 10, 2018Shin kuna da labari game da asalin yadda aka samar da kujerun dindindin na Majalisar Dinkin Duniya? Saurari hirar da Suleiman Babayo yi da masani siyasar kasa da kasa da ke Najeriya wato Dr. Aminu Umar.https://p.dw.com/p/319sFTalla