SiyasaShirin Yamma 31-05-22To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/31/2022May 31, 2022Ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya haddasa ambaliya da zabtarewar kasa a kusa da Recife da ke arewa maso gabashin Brazil, ya kashe mutane akalla 100, a cewar wani sabon rahoto da hukumomin yankin suka bayar.https://p.dw.com/p/4C6odTalla