SiyasaNajeriya: Cikar shekaru 59 da samun 'yancin kaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa10/01/2019October 1, 2019A Najeriya albarkacin ranar cikar shekaru 59 da samun 'yancin kai Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a bikin raya ranar tare da yin alkawarin aiwatar da wasu muhimman ayyukan inganta rayuwar al'umma.https://p.dw.com/p/3QZb2Talla