1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Najeriya: Kasafin kudin 2018 ya samu amincewa

Uwais (HON) InternetMay 16, 2018

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kasafin kudin 2018 na kudi Naira tiriliyan 9 da miliyan dubu 100 inda ‘yan majalisar suka yi kari na Naira biliyan 500 daga ainihin adadin.

https://p.dw.com/p/2xqcG