SiyasaNajeriya: Kotun koli ta dage zaman shari'un zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa01/13/2020January 13, 2020Kotun kolin Najeriya ta dage sauraron wasu jerin shari'un zaben gwamnoni da ta shirya a wannan Litinin bayan da da wani yamutsi na magoya bayan 'yan takarar ya barke a cikin harabar kotun da ke Abuja.https://p.dw.com/p/3W9DwTalla