SiyasaNajeriya ta samu nasara a kan EbolaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa10/20/2014October 20, 2014Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewa Najeriya ta samu nasarar fatattakar cutar Ebola mai saurin kisa, da ta samu tsarabarta daga wani dan Laberiya da ya kai ta kuma ya mutu a birnin Lagos.https://p.dw.com/p/1DYnlTalla