SiyasaNajeriya: Yunkurin yaki da cin hanci tare da ICPCTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/02/2017August 2, 2017A kokarin da ake na kawo karshen matsalar hancin a Tarrayar Najeriya da ke kwan gaba kwan baya, gwamnatin kasar ta aiwatar da garambawul tare da maye gurbin shugaban hukumar ICPC da ta jima ta na tangal-tangal.https://p.dw.com/p/2har5Talla