Najeriya: Zargin cusawa matasa tsaurin kishin addini
Ubale Musa daga AbujaJune 17, 2016
Hukumomi a Najeriya sun zargi kungiyar nan ta IS da yunkuri na cusawa matasa akidar tsaurin kishin addini ta hanyar amfani da wata manhaja ta waya mai suna Huruf.