You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 10.12.2024
Shirin Yamma : 09.12.2024
Najeriya: Martani kan nasarar yakar cin-hanci
ICPC da ke yaki da cin-hanci da rashawa a Najeriya ta ce yakin da suke da cin hanci da rashawa na tasiri a kasar.
Shirin Yamma : 06.12.2024
Shirin Safe 06.12.2024
Shirin Safe 06.12.2024
Shirin Yamma 05.12.2024
Shirin Yamma 05.12.2024
Najeriya: Nasarar halaka 'yan ta'adda
Dakarun Najeriya sun kashe 'yan ta'adda sama da 8000, tare da kame wasu a sassan kasar cikin shekara guda.
Najeriya: Wasannin sojojin Yammacin Afirka
Faifen bidiyonmu kan wasannin motsa jiki na sojojin kasashen Afirka ta Yamma da aka gudanar a Abuja Najeriya.
Jirgi ya yi saukar gaggawa bayan ya kama da wuta a Borno
Najeriya : Mutane sun tsallake rijiya da baya, bayan jirgin sama ya kama da wuta
Gaskiyar Magana: Alakar Najeriya da Faransa
Fannonin hakar ma’adanai da bunkasa tsaron rayukan al’umma da harkokin noma na cikin bangarorin diflomaisyya da Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ke neman hada gwiwa da gwamnatin Faransa domin samar da ci-gaba.Tuni dai wannan bukata ta shugaban ta haifar da cece-kuce a tsakanin ‘yan Najeriya. Mun tattauna da Nasir Suleiman Chamber da Tchanga Tchaloumbo Chaibou, matashi dan jamhuriyar Nijar.
Shirin Safe 05.12.2024
Shirin Safe 05.12.2024
Zariya: Kofofi masu tarihi
Shin ko kofofin Zazzau na da muhimmanci da ma wani tasiri ga harkokin zamantakewa? Ga faifen bidiyo a kai.
Shirin Yamma 03.12.2024
Shirin Yamma 03.12.2024
Wane ne ya mallaki rukunin gidajen da EFCC ta kama?
Hukumar EFCC ta yi gagarumin kamu na gidaje 753 mallakar tsohon ma’aikacin gwamnati da ya same su ta haramtacciyar hanya
Shirin Safe : 03.12.2024
Abu Namu: 27.11.2024
Yadda mata ke taimakon mazajensu a zamantakewar aure, Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
Shirin Rana: 02.12.2024
Najeriya: Cece-kuce kan dokar haraji
Wanne sashin sabon kudirin dokar haraji ne ake ganin zai cutar da Arewa, wanda 'yan majalisar yankin suka sahale mata?
Kwale-kwale dauke da mutane 200 ya kife a tsakiyar Najeriya
Rayukan mutane 27 sun salwanta sakamakon wani kifewar da wani kwale-kwale ya yi a tsakiyar Najeriya.
Shirin Yamma 29.11.2024
Shirin Yamma 29.11.2024
Darasin Rayuwa: 27.11.2024
Ko kun san al'amura sun fara komawa daidai a jihar Plateau da ke Najeriya? Shirin Darasin Rayuwa.
Gaskiyar Magana: Badakalar karkatar da shinkafar talakawa a Najeriya
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano da Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, jagoran gamayyar kungiyoyin CNG a arewacin Najeriya.
Shirin Safe 29.11.2024
Shirin Safe 29.11.2024
Chadi ta soke yarjejeniyar tsaro da Faransa
A daidai lokacin da Najeriya ke kokarin kyautata alaka da Faransa, kasar Chadi kuwa ta jingine alakar tsaro da Paris.
Shirin Yamma 28.11.2024
Najeriya: Zargin 'yan sanda da cin-zarafi
Rahoton Amnesty International, ya zargin 'yan sanda da kashe mutane 24 a Najeriya yayin zanga-zangar tsadar rayuwa.
Tinubu zai kulla alaka da Faransa bayan yankar kaunar AES
Shugaba Bola Tinubu na Najeriya na shirin kulla alaka da Faransa, bayan raba-gari da kasashen AES renon Faransa.
Shirin Safe 28.11.2024
Shirin Safe 28.11.2024
Shirin Yamma : 27.11.2024
Hira da Yakubu Dogara
Faifen bdiyon tattaunawar DW da tsohon shugaban majalisar wakilai ta Najeriya Yakubu Dogara.
Najeriya: Matakan kariya daga cutar sankara
Horo ga jami'an kiwon lafiya a matakin farko da na biyu a jihar Sakkwaton Najeriya, kan cutar sankara wato cancer.
Shirin Yamma 26.11.2024
Shirin Yamma 26.11.2024
Taba Ka Lashe 20.11.2024
Shirin ya duba al'adar kacici-kacici ko wasa kwakwalwa da malam Bahaushe ke amfani da ita wajen ilimantawa.
Dandalin Matasa: 21.11.2024
Daliban jami'o'i a Najeriya na fuskantar tarin kalubale: Shirin Dandalin Matsa ya yi nazari.
Ana kace-nace kan bunkasar tattalin arzikin Najeriya
'Yan Najeriya na martani kan kididigar da ta nuna tattalin arzikin kasar ya bunkasa a wannan shekara
Sojan Nijar sun yi artabu da Lakurawa a iyaka da Najeriya
Sojojin Nijar sun yi wa 'yan ta'addan Lakaurawa luguden wuta a yankin Muntseka mai iyaka da Najeriya
Shirin Rana : 26.11.2024
Shirin Safe 25.11.2024
Shirin Safe 25.11.2024
Shirin Yamma 24.11.2024
Shirin Yamma 24.11.2024
Shirin Rana : 23.11.2024
Shirin Yamma 23.11.2024
Shirin Yamma 23.11.2024
Shirin Yamma 22.11.2024
Shirin Yamma 22.11.2024
Najeriya: Majalisa ta yi watsi da karin shekarun mulki
Majalisar Najeriya ta yi watsi da kudurin karin shekarun wa'adin mulki
Gaskiyar Magana: Illar kuntata wa masu sukar gwamnatin Najeriya
A wannan makon mun tattaunawa illolin kuntata wa masu sukar gwamnatin Najeriya, inda shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International, Isa Sanusi da Naziru MIka'il, wakilin DW Hausa da ke nazartar dokokin aikin jarida na zamani suka bayyana hanyoyin da za a dakile wannan matsala.
Shirin Yamma 21.11.2024
Shirin Yamma 21.11.2024
Najeriya: Taron Dattawan Arewa kan tsaro
Taron kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (ACF), kan magance matsalolin tsaro da hadin kan yankin arewacin Najeriya.
Najeriya: Mai lalurar gani da ke yin kitso
Faifen bidiyonmu kan mace da ke da lalurar gani, wadda ta yi fice wajen yi wa mata kitso a Najeriya.
Jamus: Karbar fasfon Najeriya a Frankfurt
Karamin ofishin jakadancin Najeriya da ke birnin Frankfurt na nan Jamus, na bayar da fasfon Najeriyar cikin sauki.
Ko kun san kofofi nawa ne a jihar Kano?
Masu yawon bude ido daga ciki da wajen Najeriya kan je Kano, domin gane wa idanunsu kofofi da ganuwar jihar.
Najeriya: Hada yara da manya a kurkuku
Yara da dama ne ke sakaye a kurkuku dabam-dabam a Najeriya, inda matsalar ta yi kamari a arewacin kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 200
Shafi na gaba