You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Taron Dattawan Arewa kan tsaro
Taron kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (ACF), kan magance matsalolin tsaro da hadin kan yankin arewacin Najeriya.
Najeriya: Mai lalurar gani da ke yin kitso
Faifen bidiyonmu kan mace da ke da lalurar gani, wadda ta yi fice wajen yi wa mata kitso a Najeriya.
Jamus: Karbar fasfon Najeriya a Frankfurt
Karamin ofishin jakadancin Najeriya da ke birnin Frankfurt na nan Jamus, na bayar da fasfon Najeriyar cikin sauki.
Ko kun san kofofi nawa ne a jihar Kano?
Masu yawon bude ido daga ciki da wajen Najeriya kan je Kano, domin gane wa idanunsu kofofi da ganuwar jihar.
Najeriya: Hada yara da manya a kurkuku
Yara da dama ne ke sakaye a kurkuku dabam-dabam a Najeriya, inda matsalar ta yi kamari a arewacin kasar.
Najeriya: Kalubalen masu sayar da kaji
Faifen bidiyonmu, kan matsalolin da masu sana'ar sayar da kaji ke fma da su a Tarayyar Najeriya.
An kashe gomman 'yan Boko Haram a Najeriya
Hukumomi a Najeriya, sun sanar da kisan wasu gomman mayakan Boko Haram da suka yi wa jami'an tsaro kwanton-bauna.
Shirin Yamma: 19.11.2024
Najeriya: Kasa mafi yawan yara da ba sa makaranta
Najeriya ta ciri kambu na yawan yaran da ba sa zuwa makaranta a duniya
Abubuwa Biyar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa akwai fatawowi biyar
Najeriya ta gaza cin moriyar sauyin tattalin arziki
Asusun Lamuni na Duniya ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da ake yi a Najeriya ba sa samar da sakamakon da ake bukata.
Shirin Rana 18.11.2024
Shirin Rana 18.11.2024
Amsoshin Takardunku 18.11.2024
Shirin na dauke da amsa game da ko shin kasashe masu tasowa na amfana da taruka kan sauyin yanayi da duniya ke fuskanta?
Shirin Safe 18.11.2024
Shirin Safe 18.11.2024
Shirin Yamma 17.11.2024
Shirin Yamma 17.11.2024
Najeriya ta sabunta alaka da Indiya
Shugaba Tinubu ya karbi tayin da Narendra Modi ya yi masa na sabunta alaka tsakanin Najeriya da Indiya
Shirin Rana: 17.11.2024
Shirin Safe 17.11.2024
Shirin Safe 17.11.2024
Shirin Yamma 16.11.2024
Shirin Yamma 16.11.2024
Shirin Rana 16.11.2024
Shirin Rana 16.11.2024
Shirin Safe 16.11.2024
Shirin Safe 16.11.2024
Najeriya: Ana ci gaba da tsare yara 'yan zanga-zanga a Borno
Kungiyoyin kare hakkin yara sun ce ana tsare da yara a kurkuku
Najeriya: Cece-kuce kan gidajen alkalai
Matakin ministan babban birnin Tarayyar Najeriya Abuja Nyesom Wike na gina unguwar alkalai, ya janyo cece-kuce.
Lafiya Jari: 12.11.2024
Wuraren da al'umma ke fitsari a Najeriya na sanadin yada cututtuka
Darasin Rayuwa: 12.11.2024
Harkar finai-finai abin koyi wa matasa a Najeriya
Bullar 'yan ta'addar Lakurawa a Najeriya
Sabuwar kungiyar Lakurawa da ta fara ayyukan ta'addanci a jihohin Sokoto da Kebbi na Najeriya, ta fara haduwa da turjiya daga sojojin kasar wanda suka lashi takobin kakkabe ta cikin kankanin lokacin. Shin wane hali ake ciki? Mene ne makasudin bullar wannan kungiya? Ta wacce hanya za a hana kungiyar bunkasa ta zamar wa Najeriya wata sabuwar barazanar tsaro?
Najeriya: Hira da ministan yada labarai
Hira da ministan yada labaran Najeriya, kan yaran da aka tsare ba bisa ka'ida ba da gwamnati ta saki.
Kaduna: Mace mai horas da 'yan wasa
MAce ta farko a tarihi da ke horas da 'yan wasan kwallon kafa maza zalla a arewacin Najeriya.
Kaduna: Taimakon makarantun almajirai
A kokarin inganta zamantakewa tsakanin Kirista da Musulmi, wata Mujami'a a Najeriya ta raba kayan karatu ga almajirai.
Shirin Rana: 14.11.2024
Shirin Rana : 13.11.2024
Tawagar Najeriya ta yi cikar kwari a taron COP29
Cop29 : Ko me Najeriya ke son cimma kan sauyin yanayi wajen aikewa da tawaga mafi yawa a taron alkinta muhalli?
Kalaman Tinubu kan Gabas ta Tsakiya na shan suka
Maratanin 'yan Najeriya kan kalaman Tinubu kan rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
Taba Ka Lashe: 07.11.2024
Tarihin masarautar Wurkun da ke karamar hukumar Karim Lamido a Jihar Taraban Najeriya
Shirin Safe : 12.11.2024
Shirin Yamma 11.11.2024
Shirin Yamma 11.11.2024
An bukaci rundunar sojin Najeriya ta biya diyya
Najeriya: Biyan diyya ga mutanen da sojoji suka kashe
Shirin Safe : 11.11.2024
Al'ummar Najeriya za su fuskanci yunwa a shekarar 2025
Al'ummar Najeriya za su fuskanci yunwa a shekarar 2025.
Gaskiyar Magana: Dambarwar siyasa a Kano
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Hashimu Dungurawa, shugaban jam'iyyar NNPP a Kano da kuma Ferfesa Kamilu Sani Fagge, masanin siyasa a Najeriya kan dambarwar siyasar kan dambarwar siyasar da ta barke a jam'iyyar NNPP da ke mulki a Kano.
Shirin Yamma 07.11.2024
Shirin Yamma 07.11.2024
Dandalin Matasa: 07.11.2024
Amfanin manhajar kirkira basira ta (AI) wa matasan Najeriya
Shirin Yamma: 06.11.2024
Taba Ka Lashe 06.11.2024
Shirin ya duba al'adar Masquerade, ko Basaje kamar yadda ake fassarawa, da ta kafu a yankin Kabilar Igbo a Najeriya.
Abuja: Yaran da aka saka bayan tsare su
Yaran da aka tsare kan zanga zanga
An saki yaran da aka tsare kan zanga zanga
An saki yaran da aka tsare kan zanga zanga da cin amanar kasa a Najeriya
Shirin Yamma 04.11.2024
Shirin Yamma 04.11.2024
Kama yara ya jefa matsin lamba a Najeriya
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam na ci gaba da kokarin samar da yanci ga yara 'yan zanga-zanga da aka kama.
Tinubu ya soke tuhumar cin amanar kasa ga yaran da aka kama
Najeriya ta soke tuhume-tuhumen da take yi wa kananan yaran da ake zarginsu da daga tutar Rasha a yayin zanga-zanga.
Cibiyar horas da dambe a Katsina da ke Najeriya
Wani tsohon dan Dambe da ya yi ritaya ya dage wajen horas da matasa yadda za su inganta damben ta hanyar dabaru da fasahohin zamani a Katsina da ke Najeriya.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 200
Shafi na gaba