Natsai Chiremba matukiyar jirgin sama a ZimbabuweTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video01/25/2016January 25, 2016Natsai Chiremba mai shekaru 27 da haihuwa, matukiyar jirgin sama ce a Zimbabuwe. Nasarar cika burinta da ta yi, ya daukakata, tare da tunzura matasan karkara ga neman yin koyi da ita.https://p.dw.com/p/1HjYcTalla