SiyasaPaparoma ya gana da sarkin Baharain To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare MAB11/03/2022November 3, 2022Shugaban darikar Katolika Paparoma Francis na gudanar da ziyarar aiki na kwanaki uku a Manamah na kasar Baharain da nufin halartar taron kasa da kasa kan hadin kan addinai don zaman lafiya da ci gaban al'umomin duniya.https://p.dw.com/p/4J2EeTalla