SiyasaRage yawan tallafin abinci a sansanin 'yan gudun hijirar Somaliya da ke KenyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa02/03/2020February 3, 2020Kimanin mutane dubu 200 ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab da ke a kasar Kenya. Sansanin shi ne mafi girma a duniya, sai dai a shekarun baya-bayan nan an rage taimakon jin kai ciki har da na abinci.https://p.dw.com/p/3XCq4Talla