SiyasaRanar 'yan gudun hijira ta duniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare M. Ahiwa06/20/2023June 20, 2023Yau rana ce ta 'yan gudun hijira da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin duba matsalolinsu a fadin duniya. A yayin da ake shiga wata na uku da barkewar yaki a Sudan, halin da 'yan gudun hijira a kasar da ma makwabta na kara kazanta.https://p.dw.com/p/4Spm0Talla